Al-Muallim Radio

Assalamu Alaikum wa rahamatullah wa barakatuhu, barka da zuwa wannan shafi na Al-Mu’allim Radio.

Al-Mu’allim Radio, rediyo ne da aka samar da shi domin yin hobbasa wajen kawo ilimi ga masu sauraro, ta hanyar kawo KaratunTafsiri, Karatun Hadisai, Muhawara, Muqala, Qasida da sauran makamantan su.

Wannan rediyo za’a same ta hanyar internet a shafin mu www.muallimradio.ml ko a app din Tunein da makamantansu.

× How can I help you?